Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 5/15 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 11 Ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 11 Ga Mayu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 11 GA MAYU
Hidimarmu Ta Mulki—2015
km 5/15 p. 1

Tsarin Ayyuka Makon 11 Ga Mayu

MAKON 11 GA MAYU

Waƙa ta 84 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 24 sakin layi na 11-17 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Sama’ila 4-8 (minti 8)

Na 1: 2 Sama’ila 6:14-23 (minti 3 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Mene Ne Ke Faruwa da Mutum Sa’ad da Ya Mutu?—igw 18 sakin layi na 1-3 (minti 5)

Na 3: Me Ya Sa Yesu Ya Gargaɗi Mutumin da Ya Kira Shi “Malam Managarci”?—Mar. 10:17, 18 (minti 5)

Taron Hidima:

Jigon Wata: Ku taimaki ire-iren mutane su san ainihin koyarwar Littafi Mai Tsarki.—1 Tim. 2:3, 4.

Waƙa ta 92

Minti 10: Ku Taimaki Ire-iren Mutane Su San Ainihin Koyarwar Littafi Mai Tsarki. Jawabin da zai bayyana jigon watan. (Ka duba Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Nuwamba, 2013, shafuffuka na 11-12, sakin layi na 8.) Ka karanta kuma ka tattauna 1 Timotawus 2:3, 4 da kuma 1 Korintiyawa 9:19-23. Ka ɗan ambata wasu abubuwan da za a tattauna a Taron Hidima na wannan watan, kuma ka nuna yadda suke da nasaba da jigon watan.

Minti 20: “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin Wa’azi ga Mutumin da Ke Wani Yare.” Tattaunawa. Ka sa a ɗan yi wani gwajin da zai nuna yadda wani mai shela da ke wa’azi gida-gida yake yin amfani da ƙasidar nan Good News for People of All Nations.

Waƙa ta 105 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba