Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 11/14 p. 3
  • Tsarin Ayyuka na Makon 24 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 24 ga Nuwamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 24 GA NUWAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 11/14 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 24 ga Nuwamba

MAKON 24 GA NUWAMBA

Waƙa ta 50 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 16, sakin layi na 10-17 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Kubawar Shari’a 28-31 (minti 10)

Na 1: Kubawar Shari’a 30:15–31:8 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Wajibi Ne Dukan Kiristoci Su Zama Ministoci—td 31A (minti 5)

Na 3: Yadda Za A Faranta wa Allah Rai—lr babi na 40 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 47

Minti 10: “Ku Yi Amfani da Dandalinmu Sa’ad da Kuke Wa’azi—‘An Amsa Tambayoyin Littafi Mai Tsarki.’” Tattaunawa. Ka ambata wasu tambayoyi da aka ba da amsoshinsu a wannan sashen dandalinmu. (Ka shiga jw.org/ha, ƙarƙashin KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > AN AMSA TAMBAYOYIN LITTAFI MAI TSARKI.) Ka sa a yi gwaji a kan ɗaya daga cikin shawarwarin da aka bayar a cikin talifin. Ka ba masu sauraro dama su faɗi wasu hanyoyi da za a iya yin amfani da wannan sashen dandalinmu sa’ad da suke wa’azi.

Minti 5: “Ban Sake Samunsa a Gida Ba!” Tattaunawa. Ka tattauna dalilin da ya sa ya kamata mu nace idan yana yi mana wuya mu sake samun wani da muka yi masa wa’azi a gida.—Mat. 28:19, 20; Mar. 4:14, 15; 1 Kor. 3:6.

Minti 15: “Wani Sabon Kayan Bincike.” Jawabi. Ka yi bitar umurnin da ke ƙarƙashin jigon nan “Yadda Za Ka Fara Bincike,” a gabatarwar littafin nan Littafin Bincike Don Shaidun Jehobah. Ka bayyana fasalolin wannan sabon littafin. Ka sa wani mai shela ya yi-wa-kansa-magana yayin da yake amfani da littafin.

Waƙa ta 69 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba