Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/14 p. 6
  • Tsarin Ayyuka na Makon 25 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 25 ga Agusta
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 25 GA AGUSTA
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 8/14 p. 6

Tsarin Ayyuka na Makon 25 ga Agusta

MAKON 25 GA AGUSTA

Waƙa ta 112 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 12 sakin layi na 1-8 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Littafin Lissafi 14-16 (minti 10)

Bitar Makarantar Hidima ta Allah (minti 20)

Taron Hidima:

Waƙa ta 74

Minti 15: “Shekaru Ɗari da Shelar Mulkin!”—Sashe na 1. (Sakin layi na 1-3) Ku tattauna sakin layi na 1-3 a ƙarƙashin wannan jigon. Bayan kun tattauna sakin layi na 3, ka gana da masu shela guda biyu da suka yi kwan biyu da zama Shaidu. Ka sa su ba da labarai na wa’azi da suka samu a lokacin da suka soma wa’azi.

Minti 15: “Shekaru Ɗari da Shelar Mulkin!”—Sashe na 2. (Sakin layi na 4-6) Tambayoyi ana ba da amsoshi. Sa’ad da kuke tattauna sakin layi na 5 da 6, ka gana da majagaba biyu a kan yadda suka shirya kansu don yin hidima ta cikakken lokaci.

Waƙa ta 103 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba