Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 4/14 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Afrilu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 21 GA AFRILU
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 4/14 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 21 ga Afrilu

MAKON 21 GA AFRILU

Waƙa ta 132 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 6 sakin layi na 1-8 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Fitowa 15-18 (minti 10)

Na 1: Fitowa 15:20–16:5 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Sakamakon Bauta wa Siffofi—td 40B (minti 5)

Na 3: Darasi a Kan Zama Mai Kirki—lr babi na 15 (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 27

Minti 15: Yadda Za Mu Bi da Masu Ba da Hujja don Kada Su Saurare Mu. Tattaunawa da mai kula da hidima zai gudanar. Ka ambata hujjoji biyu ko uku da mutane sun cika bayarwa a yankinku, waɗanda ba a tattauna ba a cikin ƙasidar nan Yadda Za a Soma Kuma Cigaba da Mahawwarai na Littafi Mai Tsarki. Ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda za mu iya mai da martani ga irin waɗannan mutanen. Ka sa a yi gajeren gwaji.

Minti 15: Ku Yi Wa’azi da Ƙauna. Tattaunawa bisa ga bayanin da ke cikin littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 118, sakin layi na 1 zuwa shafi na 119, sakin layi na 5.

Waƙa ta 92 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba