Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/13 p. 8
  • Tsarin Ayyuka na Makon 6 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 6 ga Janairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 6 GA JANAIRU, 2014
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 12/13 p. 8

Tsarin Ayyuka na Makon 6 ga Janairu

MAKON 6 GA JANAIRU, 2014

Waƙa ta 132 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 3 da kuma babi na 1, sakin layi na 1-9 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Farawa 1-5 (minti 10)

Na 1: Farawa 4:1-16 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Faɗa Game da Mala’ikun da Suka Yi Tawaye—td 22C (minti 5)

Na 3: Abin da Ya Sa Yesu Babban Malami Ne—lr babi na 1 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 125

Minti 10: Yadda Za Mu Iya Ba da Mujallunmu a Watan Janairu. Tattaunawa. Cikin sakan 30 zuwa minti ɗaya, ka ambata dalilin da ya sa mutane a yankinku za su so mujallun. Bayan haka, ka ba masu sauraro dama su faɗi tambayar da za su yi da za ta sa mutane su so mujallar, sa’an nan su faɗi nassin da za su karanta bisa ga jigon da ke bangon gaba na Hasumiyar Tsaro ɗin. Ka yi hakan ma da Awake! kuma idan da sauran lokaci, ka yi hakan da wani talifi dabam a cikin Hasumiyar Tsaro ko kuma Awake! Ka sa a nuna yadda za a iya ba da kowacce cikin mujallun.

Minti 10: Bukatun Ikilisiya.

Minti 10: Mene Ne Muka Koya? Tattaunawa. Ka sa a karanta 1 Korintiyawa 9:19-23. Ku tattauna yadda waɗannan ayoyin za su iya taimaka mana a wa’azi.

Waƙa ta 7 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba