Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/13 p. 7
  • Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Disamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 30 GA DISAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 12/13 p. 7

Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Disamba

MAKON 30 GA DISAMBA

Waƙa ta 126 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

jl Darasi na 26-28 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ru’ya ta Yohanna 15-22 (minti 10)

Bitar Makarantar Hidima ta Allah (minti 20)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 43

Minti 10: “Ku Taimaka Musu Su ‘Kafu Cikin Bangaskiya.’” Jawabi. Bayan haka, ka ɗan sa a yi gwajin da zai nuna yadda za a iya yin amfani da mujallunmu wajen soma nazari da mutane a Asabar ta farko a watan Janairu. Ka ƙarfafa dukan ’yan’uwa su ƙoƙarta su yi hakan.

Minti 10: Ku Taimaki Yaronku Ya Zama Mai Shela. Ka tattauna bayanin da ke sakin layi na 1-2 a shafi na 82 cikin littafin nan Organized to Do Jehovah’s Will. Ka gana da wata mahaifiya ko wani mahaifi da ke da hali mai kyau kuma yake da ’ya ko ɗa mai shela da bai yi baftisma ba. Ta yaya ya taimaki ’yarsa ko ɗansa ya zama mai shela?

Minti 10: Ba A Bar Mu Mu Kaɗai Ba. (2 Sar. 6:16) Ka tattauna bayanin da ke sakin layi na 5 a shafi na 12 zuwa sakin layi na 2 a shafi na 13 a Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Yuli, 2010. Ka ba masu sauraro dama su faɗi darussan da suka koya.

Waƙa ta 119 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba