Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 6/12 p. 4
  • Ayyuka na Makon 2 Ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 2 Ga Yuli
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 2 GA YULI
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 6/12 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 2 Ga Yuli

MAKON 2 GA YULI

Waƙa ta 116 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki Na Ikilisiya:

cl shafuffuka na 202-205 (minti 25)

□ Makarantar Hidima Ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ezekiyel 6-10 (minti 10)

Na 1: Ezekiyel 7:14-27 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: A Wacce Hanya Ce Jonathan Misali ne Mai Kyau na Tawali’u?—1 Sam. 23:16-18 (minti 5)

Na 3: Kiristoci na Gaske Ba Sa Auren Mace Fiye da Ɗaya—td 7E (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 64

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Yadda Za Mu Tattauna Sosai da Mutane—Sashe na 1. Tattaunawa daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education shafi na 251 zuwa 253, sakin layi na 2. Ka sa a ɗan gwada yadda za a yi amfani da darasi ɗaya ko biyu daga talifin.

Minti 10: Bukatun ikilisiya.

Minti 10: Yadda Za a Gabatar da Mujallu a Watan Fabrairu. Tattaunawa. Ka zaɓi talifofi biyu ko uku daga cikin mujallun kuma ka yi amfani da daƙiƙoƙi 30 zuwa minti ɗaya wajen tattauna dalilin da ya sa mutane a yankinku za su so talifofin. Ta wajen yin amfani da jigon Hasumiyar Tsaro da kuma talifofin da suka tattauna jigon, ka sa masu sauraro su faɗi tambayar da za su yi wadda za ta jawo hankalin mutane da kuma nassin da za su karanta. Ka yi hakan da jigon Awake! da talifofin da suka tattauna jigon, kuma idan da lokaci ka yi amfani da wani talifi dabam da ke cikin Hasumiyar Tsaro ko kuma Awake! Ka sa a gwada yadda za a ba da kowacce.

Waƙa ta 31 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba