Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 6/12 p. 3
  • Ayyuka na Makon 25 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 25 ga Yuni
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 25 GA YUNI
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 6/12 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 25 ga Yuni

MAKON 25 GA YUNI

Waƙa ta 63 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki Na Ikilisiya:

cl shafuffuka na 199-201 (minti 25)

□ Makarantar Hidima Ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ezekiyel 1-5 (minti 10)

Bitar Makarantar Hidima Ta Allah (minti 20)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 59

Minti 10: Sanarwa. Ka yi amfani da gabatarwar da ke shafi na 4 don ka nuna yadda za a yi amfani da mujallu don soma nazarin Littafi Mai Tsarki a ranar Asabar ta farko a watan Yuli.

Minti 15: Ku Yi Amfani da Lokaci a Hanya Mai Kyau Sa’ad da Kuke Yin Wa’azi. (Afis. 5:15, 16) Tattauna tambayoyin da ke gaba. (1) Ta yaya za mu yi amfani da lokaci a hanya mai kyau sa’ad da (a) muke gudanar da taron fita wa’azi? (b) aka gama taron fita wa’azi? (c) wani da ke rukuninmu yana tattaunawa mai tsawo da wani da ke son saƙonmu? (d) sa’ad da muke komawa ziyara a wurare dabam-dabam masu nisa? (2) Ta yaya za mu rage ɓata lokaci sa’ad da (a) muka ba iyalinmu abinci kafin taron fita wa’azi? (b) kowa ya iso da wuri don taron fita wa’azi? (c) muke sauraron mai gudanar da taron sosai a lokacin da yake tsara masu zuwa wa’azi kuma mu guji canja tsarin ba gaira ba dalili bayan an gama taron fita wa’azi? (d) kowane mai wa’azi ya san inda za a yi wa’azin kafin a tafi yankin?

Minti 10: Littattafan da Za A Ba da a Watan Yuli. Tattaunawa. Ka ambata wasu talifofin da ke littattafan da za a ba da kuma ka sa a nuna yadda za a gabatar da guda ɗaya ko biyu.

Waƙa ta 29 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba