Tsarin Ayyuka na Makon 18 ga Yuni
MAKON 18 GA YUNI
Waƙa ta 61 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki Na Ikilisiya:
cl shafuffuka na 196 zuwa 198, da akwati (minti 25)
□ Makarantar Hidima Ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Makoki 3-5 (minti 10)
Na 1: Makoki 5:1-22 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Ya Kamata Kiristoci Su Auri Kiristoci Kaɗai—td 7D (minti 5)
Na 3: Dalilin da Ya Sa Muka Gaskata Cewa Littafi Mai Tsarki Hurarriya Ce Daga Allah—2 Tim. 3:16 (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 4
Minti 10: Sanarwa. Tambayoyi Daga Masu Shela. Jawabi.
Minti 10: Ka Tuna? Tattaunawa daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Afrilu, 2012, shafi na 32.
Minti 15: Muhimmancin Littattafan da Suke Bayyana Littafi Mai Tsarki. Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Agusta, 2003, shafi na 29. Ka ba ’yan’uwa dama su faɗi darussan da suka koya.
Waƙa ta 24 da Addu’a