Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 5/12 p. 2
  • Ayyuka na Makon 21 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 21 ga Mayu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 21 GA MAYU
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 5/12 p. 2

Ayyuka na Makon 21 ga Mayu

MAKON 21 GA MAYU

Waƙa ta 121 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki Na Ikilisiya:

cl shafuffuka na 183 zuwa 186 (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Irmiya 44-48 (minti 10)

Na 1: Irmiya 46:18-28 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: An Yi Alkawarin Rai a Duniya ga Adadi Marar Iyaka—td 35C (minti 5)

Na 3: Ta Yaya Za Mu Yi “Shuka ga Ruhu”?—Gal. 6:8 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 95

Minti 10: Sanarwa. Ka ambata littattafan da za a bayar a watan Yuni, kuma ka sa a yi gwaji guda na yadda za a iya ba da littattafan.

Minti 10: Matasa, Za Ku Iya Yin Majagaba Na Ɗan Lokaci Sa’ad da Kuke Hutu? Jawabi. Ka ɗan yi bitar bayanin da ke sakin layi na 1 a shafi na 113 a littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will, kuma ka ambata abubuwan da ya kamata ɗan’uwa ya yi don ya cancanci zama majagaba na ɗan lokaci. Sai ka gana da mai shela ɗaya ko biyu da suka yi amfani da hutun makaranta don yin majagaba na ɗan lokaci. Ka ƙarfafa matasa su yi hidimar majagaba na ɗan lokaci a hutunsu mai zuwa.

Minti 15: “Kana Shirye Saboda Bala’i Kuwa?” Tambayoyi da amsoshi. Ka bayyana abin da ke Hasumiyar Tsaro na Janairu-Maris 2012, shafuffuka na 6, 7.

Waƙa ta 41 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba