Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 11/11 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Nuwamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 14 GA NUWAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 11/11 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Nuwamba

MAKON 14 GA NUWAMBA

Waƙa ta 49 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 83 zuwa 86 da akwati (minti 25)

□ Makarantar Hidima Ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Mai-Wa’azi 1-6 (minti 10)

Na 1: Mai-Wa’azi 6:1-12 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Yin Magana Cikin Harsuna Dabam Dabam Alama Ce na Tagomashin Allah?​—td 42D (minti 5)

Na 3: Dalilin da Ya Sa Kiristoci na Gaske Suke Yin Biyayya da Shawarar da ke Romawa 12:19 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 127

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Kana Farin Ciki da Gatar Yin “Alheri”? Jawabin da dattijo zai ba da daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Nuwamba, 2011, shafuffuka na 22-23.

Minti 10: “Dole ne a Yi wa Iri Ban Ruwa Don Ya Girma.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Bayan an tattauna sakin layi na 3, ka sa wani mai shela ya shirya komawa ziyara ta wajen yi-wa-kansa-magana. Ya bincika bayanan da ya rubuta game da ziyarar da ya kai wa wani mai shelar kuma ya shirya yadda zai amsa tambayar da mai shelar ya yi a ziyara ta ƙarshe da ya kai da kuma yadda zai soma nazari da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? Ka ɗan yi bitar shafi na 85, sakin layi na 3, na littafin nan Organized to Do Jehovah’s Will game da abin da ake nufi da komawa ziyara.

Minti 10: “Bari a Tsarkake Sunan Allah.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka sanar da kwanan wata na taron da’ira na gaba idan ka sani.

Waƙa ta 98 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba