Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/11 p. 8
  • Tsarin Ayyuka na Makon 5 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 5 ga Satumba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 5 GA SATUMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 8/11 p. 8

Tsarin Ayyuka na Makon 5 ga Satumba

MAKON 5 GA SATUMBA

Waƙa ta 75 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafuffuka na 51 zuwa 54 (minti 25)

□ Makarantar Hidima Ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Zabura 119 (minti 10)

Na 1: Zabura 119:49-72 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Dalilin da ya Sa Nassosi Suka Ƙarfafa Tsoron Jehobah—K. Sha 5:29 (minti 5)

Na 3: Iblis Mutum ne Kuwa?—td 22A (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 111

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Mene ne Muka Koya? Tattaunawa. Ka sa a karanta Ayyukan Manzanni 5:17-42. Ka tattauna yadda waɗannan ayoyin za su taimaka mana a hidimarmu.

Minti 10: Bukatun ikilisiya.

Minti 10: Ku Shirya Hidima a Matsayin Iyali. Ganawa da gwaji. Ka gana da ma’aurata da kuma iyali masu yara su faɗi yadda suke amfani da Bautarsu ta Iyali da yamma don su shirya hidima. Ka sa ɗaya cikin magidantan ya ɗan gwada yadda zai yi hakan tare da iyalinsa.

Waƙa ta 88 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba