Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 11/10 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 22 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 22 ga Nuwamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 22 GA NUWAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 11/10 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 22 ga Nuwamba

MAKON 22 GA NUWAMBA

Waƙa ta 6

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh babi na 11 sakin layi na 15-21 da akwati

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Labarbaru 1-5

Na 1: 2 Labarbaru 3:1-13

Na 2: Bisa Menene Jehobah Zai Iya Gafarta Zunuban da Aka Yi Kafin Lokatan Kiristoci? (Rom. 3:24, 25)

Na 3: Sabon Addini Ne Shaidun Jehobah? (td 39A)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 103

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: “Tanadi don Kiristoci Masu Hidima.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Idan ka san ranar da za a halarci taron da’ira na gaba ka sanar da shi. Ka gayyaci masu sauraro su faɗi yadda suka amfana daga taron da’ira da suka halarci kwanan nan.

Minti 20: “Za Ku Iya Tattaunawa da Abokin Aure da Ba Mai Bi Ba Ne?” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka gana da mai shela da a dā ba mai bi ba ne. Ta yaya ikilisiyar ta taimaka masa ko mata ya karɓi gaskiya?

Waƙa ta 107

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba