Ayyuka na Makon 5 ga Yuli
MAKON 5 GA YULI
Waƙa ta 43
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
bh babi na 5 sakin layi na 18-22 da akwati
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Sarakuna 7-8
Na 1: 1 Sarakuna 8:14-26
Na 2: Me Ya Sa Aka Yi Mana Gargaɗi Game da Zama Masu Hikima a Idanunmu? (Ish. 5:21)
Na 3: Menene Muhimmancin Warkarwa na Ruhaniya? (td 42A)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 59
Minti 5: Sanarwa.
Minti 10: Bukatun Ikilisiya.
Minti 10: Hanyoyin da Za Ka Iya Faɗaɗa Hidimarka—Sashe na 1. Jawabi daga littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will, shafi na 111, sakin layi na 1 zuwa shafi na 112, sakin layi na 2. Ka gana da mai shela ɗaya ko biyu da suka ƙaura ko kuma suka koyi wani yare don su faɗaɗa hidimarsu. Waɗanne ƙalubale ne suka sha kansu? Ta yaya iyalinsu ko ikilisiya ta taimaka musu? Waɗanne albarka ne suka more?
Minti 10: Ka Taimaka wa Ɗalibanka Su Riƙa Bincika Kansu. Tattaunawa da masu sauraro daga littafin nan Benefit From Ministry School Education, shafi na 261, sakin layi na 2, zuwa ƙarshen shafi na 262.
Waƙa ta 47