Ayyuka na Makon 26 ga Afrilu
MAKON 26 GA AFRILU
Waƙa ta 82
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
bh babi na 3 sakin layi na 8-16
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Sama’ila 26 zuwa 31
Bitar Makarantar Hidima Ta Allah
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 135
Minti 5: Sanarwa.
Minti 10: Ku yi shirin gabatar da Hasumiyar Tsaro da Awake! Ka soma da sa majagaba ya gwada yadda zai gabatar da sabon fitowar Hasumiyar Tsaro ko Awake! Ka ɗan tambayi masu sauraro game da talifofi, tambayoyi, da nassosin da suke son su yi amfani da su.
Minti 20: “Taron Gunduma na Shaidun Jehobah na Shekara ta 2010.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Sakataren ikilisiya ne zai gabatar da shi. Kafin ka tattauna talifin, ka karanta wasiƙar 1 ga Maris, 2010 da ke ɗauke da wuri da lokacin da za ku halarci taron gunduma.
Waƙa ta 104