Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w14 5/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
w14 5/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 ga Mayu, 2014

© 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

NA NAZARI

7-13 GA YULI, 2014

Yaya Ya Kamata Mu Ba da “Amsa” ga Kowane Mutum?

SHAFI NA 6 • WAƘOƘI: 96, 93

14-20 GA YULI, 2014

Ka Bi da Mutane a Hidimarka Yadda Za Ka So Su Bi da Kai

SHAFI NA 11 • WAƘOƘI: 73, 98

21-27 GA YULI, 2014

Jehobah Allah Ne Mai Tsari

SHAFI NA 21 • WAƘOƘI: 125, 53

28 GA YULI, 2014–3 GA AGUSTA, 2014

Kana Bin Ƙungiyar Jehobah Sau da Kafa Kuwa?

SHAFI NA 26 • WAƘOƘI: 45, 27

TALIFOFIN NAZARI

▪ Yaya Ya Kamata Mu Ba da “Amsa” ga Kowane Mutum?

▪ Ka Bi da Mutane a Hidimarka Yadda Za Ka So Su Bi da Kai

A wasu lokuta, muna fuskantar ƙalubale a wa’azi. Talifi na farko ya tattauna yadda za mu iya ba da amsa yadda ya dace. (Kol. 4:6) Na biyu kuma ya nuna yadda bin furucin Yesu da ke cikin littafin Matta 7:12 zai taimaka mana sa’ad da muke wa’azi.

▪ Jehobah Allah Ne Mai Tsari

▪ Kana Bin Ƙungiyar Jehobah Sau da Kafa Kuwa?

Jehobah ya daɗe yana tsara bayinsa. A waɗannan talifofi biyu, za mu koya abin da Jehobah yake bukata a gare mu a matsayin bayinsa. Za mu kuma koya abin da ya sa yake da muhimmanci mu kasance da aminci ga ƙungiyar da Jehobah yake amfani da ita a yau.

A FITOWAR NAN

3 ‘Abincina Shi Ne In Yi Nufin Allah’

16 Jehobah Ya Taimaka Mini Sosai

31 Daga Tarihinmu

BANGO: Yin wa’azi a wata kasuwar kifi da ke bakin hanya. Ana yin sama da yare ashirin a wannan tsibirin

SAIPAN

YAWAN JAMA’A

48,220

MASU SHELA

201

MAJAGABA NA KULLUM

32

MAJAGABA NA ƊAN LOKACI

76

Adadin mahalartan taron Tuna da Mutuwar Yesu a 2013 570

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba