Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w13 12/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
w13 12/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 ga Disamba, 2013

© 2013 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania.

NA NAZARI

3-9 GA FABRAIRU, 2014

Kada Ku Yi Saurin Jijjiguwa Daga Imaninku!

SHAFI NA 6 • WAƘOƘI: 65, 59

10-16 GA FABRAIRU, 2014

Za Ka Yi Sadaukarwa don Mulkin Kuwa?

SHAFI NA 11 • WAƘOƘI: 40, 75

17-23 GA FABRAIRU, 2014

‘Wannan Za ta Zama Abin Tunawa a Gareku’

SHAFI NA 17 • WAƘOƘI: 109, 18

24 GA FABRAIRU, 2014–2 GA MARIS, 2014

“Ku Yi Wannan Abin Tunawa da Ni”

SHAFI NA 22 • WAƘOƘI: 99, 8

TALIFOFIN NAZARI

▪ Kada Ku Yi Saurin Jijjiguwa Daga Imaninku!

Ya kamata mu yi hankali don kada mu yarda a yaudare mu da ra’ayoyin da ba su dace ba da kuma zaton banza! Littafin Tasalonikawa ta 1 da 2 yana ɗauke da gargaɗi mai kyau da zai amfane mu.

▪ Za Ka Yi Sadaukarwa don Mulkin Kuwa?

Muna bukatar sadaukarwa don mu faɗaɗa al’amuran Mulkin Allah. Wannan talifin zai koya mana sadaukarwar da Isra’ilawa suka yi a zamanin dā. Za mu kuma tattauna misalan mutane da yawa a yau da suke yin sadaukarwa don su tallafa wa Mulkin Allah.

▪ ‘Wannan Za ta Zama Abin Tunawa a Gareku’

▪ “Ku Yi Wannan Abin Tunawa da Ni”

Yahudawa suna yin Idin Ƙetarewa kuma Kiristoci na gaske ma suna Tuna da Mutuwar Yesu a kusan lokaci ɗaya a kowace shekara. Me ya sa ya kamata mu koya game da Idin Ƙetarewa? Ta yaya muke sanin lokacin da ya kamata mu kiyaye Jibin Maraice na Ubangiji kuma yaya hakan ya shafi dukanmu?

A FITOWAR NAN

3 Jehobah Ya Kāre Su a Cikin Inuwar Duwatsu

16 Ka Tuna?

27 Jimrewa da Rasuwar Abokiyar Aurenka

32 Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2013

BANGO: Yana da wuya sosai a kai inda mutane suke zama a ware a wannan tudun, wanda wasu suke da manya-manyan duwatsu a kai. Amma abin da ’yan’uwa suke yi ke nan a Tudun Matobo da ke yankin Matabeleland, a ƙasar Zimbabwe

ZIMBABWE

YAWAN JAMA’A:

12,759,565

MASU SHELA:

40,034

NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI:

90,894

Mazaunan ƙasar Zimbabwe suna jin daɗin karanta littattafanmu. Kowane Mai Shela yana rarraba aƙalla mujallu 16 duk wata

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba