Abin Da Ke Ciki
15 ga Afrilu, 2013
© 2013 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. All rights reserved.
NA NAZARI
3-9 GA YUNI, 2013
Ka Amfana Sosai Daga Karatun Littafi Mai Tsarki
SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 114, 113
10-16 GA YUNI, 2013
Ka Taimaki Kanka da Wasu ta Wajen Yin Amfani da Kalmar Allah
SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 37, 92
17-23 GA YUNI, 2013
SHAFI NA 22 • WAƘOƘI: 70, 98
24-30 GA YUNI, 2013
SHAFI NA 27 • WAƘOƘI: 129, 63
TALIFOFIN NAZARI
▪ Ka Amfana Sosai Daga Karatun Littafi Mai Tsarki
▪ Ka Taimaki Kanka da Wasu ta Wajen Yin Amfani da Kalmar Allah
Manzo Bulus ya ce “maganar Allah mai-rai ce, mai-aikatawa.” (Ibran. 4:12) Amma, Kalmar Allah za ta amfane mu idan muka yi nazarin ta kuma muka yi amfani da darassin da muka koya. Waɗannan talifofin sun nanata hanya mai kyau na yin nazarin Littafi Mai Tsarki kuma sun nuna yadda za mu yi amfani da hikima daga wurin Allah a hidimarmu da kuma rayuwarmu.
▪ ‘Ka Gwada Mafifitan Al’amura’
▪ Kada Ka Yi ‘Suwu’
Muna da gatan kasancewa cikin ƙungiyar Allah da ke da sashe a sama da kuma duniya. Ta yaya za mu goyi bayan abin da wannan ƙungiyar take cim ma a yau? Mene ne zai taimaka mana mu goyi bayan ta kuma kada mu karaya? Waɗannan talifofin za su bayyana.
A FITOWAR NAN
3 Sun Ba da Kansu da Yardar Rai—A Ƙasar Meziko
17 Mun Yi Hidima Shekara Hamsin Kusa da Yankin Arctic Circle
32 Ka Sani?
BANGO: A yawancin ikilisiyoyi a wannan ƙasar, ’yan’uwa suna haɗuwa da ƙarfe bakwai da rabi na safiya ko kafin wannan lokacin don yin wa’azi. Suna rifta dukan zarafi don yi wa mutane wa’azi a kan titi
NEPAL
YAWAN JAMA’A
26,620,809
MASU SHELA
1,667
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
3,265