Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w13 2/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
w13 2/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Fabrairu, 2013

© 2013 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. Duk Wata Dama a Kāre Take.

NA NAZARI

1-7 GA AFRILU, 2013

Wannan Ne Gādonmu

SHAFI NA 3 • WAƘOƘI: 69, 28

8-14 GA AFRILU, 2013

Kana Daraja Gādonka Kuwa?

SHAFI NA 8 • WAƘOƘI: 22, 75

15-21 GA AFRILU, 2013

Ka Ci Gaba da Fakewa a Cikin Kwarin Jehobah

SHAFI NA 17 • WAƘOƘI: 133, 16

22-28 GA AFRILU, 2013

Kada Ka Ƙyale Kome ya Hana Ka Samun Girma

SHAFI NA 25 • WAƘOƘI: 15, 61

TALIFOFIN NAZARI

▪ Wannan Ne Gādonmu

▪ Kana Daraja Gādonka Kuwa?

Waɗannan talifofin sun bayyana fasaloli masu muhimmanci na gādon da bayin Jehobah suke da shi. Kuma sun nuna yadda Allah ya adana Kalmarsa da yadda ya sa muka san sunansa, kuma ya adana gaskiyar da ke Kalmarsa da suke taimaka mana mu guji koyarwar ƙarya.

▪ Ka Ci Gaba da Fakewa a Cikin Kwarin Jehobah

Wannan talifin ya bayyana ma’anar ƙwarin kāriya da aka ambata a littafin Zakariya 14:4, kuma ya nuna muhimmancin kasancewa cikin wannan ƙwarin. Kuma ya bayyana abin da ruwa mai rai da aka ambata a aya ta 8 yake nufi da amfanin shan wannan ruwan.

▪ Kada Ka Ƙyale Kome ya Hana Ka Samun Girma

Wannan talifin ya nuna yadda za mu samu girmar da Jehobah ya ɗanka wa ’yan Adam. Ya kuma bayyana abin da zai iya hana mu samun wannan girmar da yadda wasu za su amfana.

A FITOWAR NAN

13 Wani Matsarin Sarkin Ƙasar Roma Ya Saurari Bishara

22 Ka Yi Hattara da Nufe-Nufen Zuciyarka

30 Ita Dangin Kayafa Ce

31 Daga Tarihinmu

BANGO: Wata mai shela da ke arewa matso yamma na ƙasar Namibiya tana wa wata mata ’yar ƙabilar Himba wa’azi. Matan ƙabilar Himba waɗanda makiyaya ne, suna shafa wa sumansu da kuma jikinsu wani haɗin da suke yi da niƙaƙƙen laƙa daga dutse

NAMIBIYA

YAWAN JAMA’A

2,373,000

MASU SHELA

2,040

NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI

4,192

□ MASU SHELA

■ NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI

4,000

3,000

2,000

1,000

0

2006 2007 2008 2009 2010 2011 2012

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba