Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w12 6/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI
  • MANUFAR TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
w12 6/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Yuni, 2012

© 2012 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. Duk Wata Dama a Kāre Take.

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI

30 GA YULI, 2012–5 GA AGUSTA, 2012

Jehobah “Mai-Bayyana Asirai” Ne

SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 114, 117

6-12 GA AGUSTA, 2012

Jehobah Ya Bayyana Al’amura da Lallai “Za Su Faru Ba da Daɗewa Ba”

SHAFI NA 14 • WAƘOƘI: 116, 54

13-19 GA AGUSTA, 2012

Me Ya Sa ya Kamata Ka Saka Hidimar Jehobah Farko a Rayuwarka?

SHAFI NA 20 • WAƘOƘI: 66, 103

20-26 GA AGUSTA, 2012

‘Ruhu Mai Tsarki ne Ya Motsa Su’

SHAFI NA 25 • WAƘOƘI: 37, 95

MANUFAR TALIFOFIN NAZARI

TALIFOFIN NAZARI NA 1, 2 SHAFUFFUKA NA 7-18

Waɗanne annabce-annabce na Littafi Mai Tsarki ne za su taimaka maka ka fahimci abubuwan da za su faru a duniya a nan gaba? Waɗannan talifofi biyu za su tattauna annabce-annabcen da ke littafin Daniyel sura ta 2 game da babbar sifa da dabba da kuma gunkinta da ke littafin Ru’ya ta Yohanna sura ta 13 da 17. Ka bincika abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da abin da zai faru a nan gaba.

TALIFIN NAZARI NA 3 SHAFUFFUKA NA 20-24

Mutumin da ya yarda a yi masa baftisma ya saka hidimar Allah farko a rayuwarsa. Yin bimbini a kan shawarwarin da bayin Jehobah masu aminci suka yi a zamanin dā za su iya ƙarfafa mu mu bincika yadda muke yin amfani da lokacinmu da kuzarinmu da kuma dukiyarmu.

TALIFIN NAZARI NA 4 SHAFUFFUKA NA 25-29

Wannan talifin ya nuna yadda ‘ruhu mai-tsarki ya motsa’ annabawa da marubutan Littafi Mai Tsarki da kuma yadda za mu tabbata cewa Allah ne ya hure waɗanda suka rubuta shi. (2 Bit. 1:21) Talifin ya kuma tattauna abin da zai taimaka mana ci gaba da daraja Littafi Mai Tsarki.

A FITOWAR NAN

3 Abin da Muka Koya Daga Tsarkakkiyar Hidimarmu

12 An Bayyana Sarakuna Takwas

19 Tambayoyi Daga Masu Karatu

30 Masu Hikima Suna Biɗan “Ingantattun Shawarwari”

32 Alheri Yana Kawar da Fushi

BANGO: Don a samu zarafin yi wa mutane da yawa wa’azi, an yin wa’azi a wurare da yawa da kuma yanayi dabam-dabam. Wannan ya haɗa da wannan kasuwar da ke kan ruwa a Damnoen Saduak.

THAILAND

YAWAN JAMA’A

66,720,000

MASU SHELA

3,423

MASU HIDIMAR MAJAGABA NA KULLUM

824

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba