Abin Da Ke Ciki
15 Ga Afrilu, 2011
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
30 ga Mayu, 2011–5 ga Yuni, 2011
Ka Ɗauki Bautarka ga Jehobah da Muhimmanci
SHAFI NA 9
WAƘOƘI: 125, 66
6-12 ga Yuni, 2011
Ka Tsai da Shawarwari da Ke Ɗaukaka Allah
SHAFI NA 13
WAƘOƘI: 112, 104
13-19 ga Yuni, 2011
‘’Yar Ruhu’ Tana Ɗaukaka Allah
SHAFI NA 18
WAƘOƘI: 25, 11
20-26 ga Yuni, 2011
Kana Barin Ruhun Allah Ya Yi Maka Ja-Gora Kuwa?
SHAFI NA 23
WAƘOƘI: 120, 48
Manufar Talifofin Nazari
TALIFIN NAZARI NA 1 SHAFUFFUKA NA 9-13
Kiristoci suna bukatar su ɗauki hakkinsu da muhimmanci, a duniyar da mutane da yawa ba sa yin hakan. Wannan yana da muhimmanci sosai a bautarmu ga Jehobah. Wannan talifin zai ba da daidaitaccen ra’ayi na Nassi a kan yadda ya kamata mu ɗauki hakkokinmu na Kirista.
TALIFIN NAZARI NA 2 SHAFUFFUKA NA 13-17
Yana yi wa mutane da yawa wuya su tsai da shawarwari. Wannan talifin zai taimaka mana mu bincika abin da ya sa yake da muhimmanci mu koya yadda ake tsai da shawarwari masu kyau. Zai kuma tattauna matakai masu kyau da za mu iya ɗauka don mu tabbata cewa shawarwarinmu za su ɗaukaka Allah.
TALIFOFIN NAZARI NA 3, 4 SHAFUFFUKA NA 18-27
Mene ne ‘’yar ruhu’? Yaya za mu iya nuna su? Kuma me ya sa ya kamata mu yi hakan? Za ka samu amsoshin waɗannan tambayoyi yayin da muke bincika fanonni tara na ’yar ruhu. Waɗannan talifofin sun ƙunshi shawarwari masu kyau da za su taimaka wa mutane da yawa.
A FITOWAR NAN:
3 Shin Ka Ga Tabbaci Cewa Allah Yana Ja-gora Kuwa?
6 Yadda Za Mu Kasance Masu Gaskiya a Duniya Marar Gaskiya
28 Ka Tuna?
29 Na Samu Abubuwa Masu Kyau da Yawa