Abin Da Ke Ciki
15 Ga Febrairu, 2010
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
5-11 ga Afrilu, 2010
Ka “Faɗi Maganar Allah da Ƙarfin Zuciya”
SHAFI NA 5
WAƘOƘI: 33, 92
12-18 ga Afrilu, 2010
Ka Yi Amfani da “Takobin Ruhu” Daidai
SHAFI NA 10
WAƘOƘI: 96, 113
19-25 ga Afrilu, 2010
“Ruhu da Amarya Suna Cewa, Zo!”
SHAFI NA 14
WAƘOƘI: 47, 134
26 ga Afrilu, 2010–2 ga Mayu, 2010
Maraba da Zuwa Hanya Mafi Kyau ta Rayuwa!
SHAFI NA 24
WAƘOƘI: 94, 65
Manufar Talifofin Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA 1-3 SHAFUFFUKA NA 5-18
Waɗannan talifofin sun tattauna gurbin da ruhu mai tsarki yake cikawa a hidimarmu. Sun nuna yadda ja-gorancin ruhun Allah yake taimaka mana mu yi magana da ƙarfin zuciya, mu ƙware a koyarwa, kuma mu ci gaba da yin wa’azi.
TALIFIN NAZARI NA 4 SHAFUFFUKA NA 24-28
Yin nufin Jehobah da kuma saurarar Yesu su ne hanya mafi kyau ta rayuwa. Wannan talifin ya jawo hankali ga albarka na musamman da waɗanda suka keɓe kansu ga Allah kuma suka yi baftisma suke morewa. Ya kuma nuna abin da dole ne mu yi don mu manne wa gaskiya.
A FITOWAR NAN:
Kana Ɗaukan Jehobah a Matsayin Ubanka? 3
“Hakkin Yaro ga Ci Gabansa na Ruhaniya” 29
Abin da Zai Taimaka wa Matasa Su Tuna da Mahaliccinsu 30