Abin da ke Ciki
15 Ga Mayu, 2009
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
6-10 ga Yuli
Ka Nace Bi Zuwa Kamala Don “Babbar Ranar Ubangiji Ta Kusa”
SHAFI NA 9
WAƘOƘI: 123, 174
13-19 ga Yuli
Matasa, Ku Sa Ci Gabanku Ya Bayyanu
SHAFI NA 13
WAƘOƘI: 42, 56
20-26 ga Yuli
Mala’iku ‘Ruhohi Ne Masu-Hidima’
SHAFI NA 21
WAƘOƘI: 6, 5
27 ga Yuli–2 ga Agusta
SHAFI NA 28
WAƘOƘI: 121, 134
Manufar Talifofin Nazari
Talifofin Nazari na 1, 2 SHAFUFFUKA NA 9-17
Talifin nazari na farko ya nanata abin da ya sa fahimi na ruhaniya yake da muhimmanci da kuma yadda za a samu fahimin. Talifi na biyu ya bayyana yadda matasa Kirista za su iya yin nasara wajen fuskantar ƙalubale na musamman sa’ad da suke ƙoƙarin samun fahimi na ruhaniya.
Talifin Nazari na 3 SHAFUFFUKA NA 21-25
Ta wajen bincika Nassosi, za mu san yadda mala’iku suke cika hakkinsu a matsayin “ruhohi masu-hidima.” Wannan talifin ya nuna abin da suke yi don su taimaka wa Kiristoci a yau. Ya kuma nuna abin da za mu iya koya daga mala’iku masu adalci.
Talifin Nazari na 4 SHAFUFFUKA NA 28-32
Yesu Kristi ya gayyaci masu sauraronsa su ci gaba da binsa. Wannan talifin ya tattauna dalilai biyar da suka sa ya kamata mu bi “Kristi” kuma mu ci gaba da yin haka sosai.
A FITOWAR NAN:
SHAFI NA 3
Ina Ya Kamata Ka Kasance Sa’ad da Ƙarshe Ya Zo?
SHAFI NA 6
SHAFI NA 18
Magidanta, Ku Yi Koyi da Ƙaunar Kristi!
SHAFI NA 19
SHAFI NA 26