Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w09 3/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
w09 3/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Maris, 2009

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

4-10 ga Mayu

Ka Kafa Idanunka Bisa Ladan

SHAFI NA 11

WAƘOƘI: 222, 15

11-17 Mayu

“Ku Natsu”

SHAFI NA 15

WAƘOƘI: 199, 129

18-24 ga Mayu

Jehobah Ya Cancanci Mu Haɗa Kai Mu Yaba Masa

SHAFI NA 20

WAƘOƘI: 136, 169

25-31 ga Mayu

Masu Adalci Za Su Yabi Allah Har Abada

SHAFI NA 24

WAƘOƘI: 48, 165

Manufar Talifofin Nazari

Talifofin Nazari na 1, 2 SHAFUFFUKA NA 11-19

Wannan sashe mai kashi biyu ya tuna mana dalilin da ya sa yake da muhimmanci mu mai da hankalinmu ga ladan da Allah ya ce zai ba mu. Sa’ad da muke tattauna abubuwan da za su faru a nan gaba, hakan zai ƙarfafa mu mu ci gaba da kula.

Talifofin Nazari na 3, 4 SHAFUFFUKA NA 20-28

Waɗannan talifofin sun tattauna Zabura sura 111 da 112, waɗanda sun shafi juna. Za ka ga cewa Zabura ta 111 ta ɗaukaka Jehobah domin ayyukansa masu ban al’ajabi da kuma halayensa. Zabura ta 112 ta nuna yadda ayyukan Jehobah masu ban al’ajabi ya kamata su motsa mu mu yi koyi da halayensa masu kyau kuma mu ji tsoron ɓata masa rai.

A FITOWAR NAN:

“Mala’ikan Ubangiji Yana Kafa Sansani a Kewaye da Masu-Tsoronsa”

SHAFI NA 3

Kada Ka Mance da Jehobah

SHAFI NA 6

Yaya Za Ka Jimre a Hidima?

SHAFI NA 29

Tambayoyi Daga Masu Karatu

SHAFI NA 32

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba