2 YOHANNA ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN Gaisuwa (1-3) Ci-gaba da yin rayuwa cikin gaskiya (4-6) Ku yi hankali da masu yaudara (7-11) Kada ku gaishe shi (10, 11) Shirin kawo ziyara da kuma gaisuwa (12, 13)