Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • nwt pp. 338-339
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin Kolosiyawa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin Kolosiyawa
  • Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
  • Makamantan Littattafai
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin 2 Yohanna
    Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin 2 Tasalonikawa
    Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin Afisawa
    Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin Filimon
    Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
Dubi Ƙari
Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
Abubuwan da Ke Cikin Littafin Kolosiyawa

KOLOSIYAWA

ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN

  • 1

    • Gaisuwa (1, 2)

    • Bulus ya gode wa Allah don bangaskiyar Kolosiyawan (3-8)

    • Bulus ya yi adduꞌa don bangaskiyarsu ta ƙaru (9-12)

    • Matsayi mai muhimmanci na Kristi (13-23)

    • Aiki da ƙwazo da Bulus ya yi don ikilisiyar (24-29)

  • 2

    • Sirri mai tsarki na Allah, wato Kristi (1-5)

    • Ku yi lura da masu yaudara (6-15)

    • Ainihin abin da ke zuwa shi ne Kristi (16-23)

  • 3

    • Tsoho da sabon hali (1-17)

      • Ku kashe gaɓoɓin jiki (5)

      • Ƙauna ce asalin abin da ke kawo haɗin kai (14)

    • Shawara ga kowane iyalin Krista (18-25)

  • 4

    • Shawara ga shugabanni (1)

    • “Ku nace da yin adduꞌa” (2-4)

    • Bi da mutanen waje cikin hikima (5, 6)

    • Gaisuwa ta ƙarshe (7-18)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba