Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • nwt pp. 399-400
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin 1 Yohanna

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin 1 Yohanna
  • Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Ƙaunaci Allah Da Yake Ƙaunarka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
  • Abubuwan da Ke Cikin Littafin Yaƙub
    Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
  • Darussa Daga Wasiƙun Yohanna da Yahuda
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • “Wajibi Ne Ka Ƙaunaci Jehobah Allahnka”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
Dubi Ƙari
Littafi Mai Tsarki—Fassarar Sabuwar Duniya (Matiyu-Ruꞌuya ta Yohanna)
Abubuwan da Ke Cikin Littafin 1 Yohanna

1 YOHANNA

ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN

  • 1

    • Kalmar rai (1-4)

    • Rayuwa a cikin haske (5-7)

    • Muna bukatar mu furta zunubanmu (8-10)

  • 2

    • Yesu, hadaya na sasanta tsakaninmu da Allah (1, 2)

    • Yin biyayya ga dokokinsa (3-11)

      • Tsohuwa da sabuwar doka (7, 8)

    • Dalilin rubuta wasiƙar (12-14)

    • Kada ku ƙaunaci duniya (15-17)

    • Gargaɗi game da maƙiyin Kristi (18-29)

  • 3

    • Mu ꞌyaꞌyan Allah ne (1-3)

    • ꞌYaꞌyan Allah da na Ibilis (4-12)

      • Yesu zai rushe ayyukan Ibilis (8)

    • Ku ƙaunaci juna (13-18)

    • Allah ya fi zukatanmu (19-24)

  • 4

    • Gwada saƙonnin da aka ce daga wurin Allah ne (1-6)

    • Sanin Allah da kuma ƙaunar sa (7-21)

      • “Allah ƙauna ne” (8, 16)

      • A inda ƙauna take, babu tsoro (18)

  • 5

    • Ba da gaskiya ga Yesu zai sa mu yi nasara da duniya (1-12)

      • Abin da ƙaunar Allah take nufi (3)

    • Muna da tabbaci cewa Allah yana saurarar adduꞌoꞌinmu (13-17)

    • Ku yi hankali a wannan muguwar duniya (18-21)

      • Dukan duniya tana ƙarƙashin ikon mugun nan (19)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba