Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Satumba p. 8
  • Asa Ya Kasance da Ƙarfin Zuciya, Kai fa?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Asa Ya Kasance da Ƙarfin Zuciya, Kai fa?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • ‘Za Ka Sami Ladan Aikinka’
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Ka Yi Amfani da Zarafin da Kake da Shi Yanzu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2020
  • Ka Bauta wa Jehobah da Dukan Zuciyarka!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Yadda Jehobah Yake Kusantar Mu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Satumba p. 8

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Asa Ya Kasance da Ƙarfin Zuciya, Kai fa?

Asa ya sa ƙwazo wajen kāre bauta ta gaskiya (1Sar 15:​11, 12; w12 8/15 8 sakin layi na 4)

Asa ya nuna cewa bautarsa ga Jehobah tana da muhimmanci fiye da dagantakarsa da iyalinsa (1Sar 15:13; w17.03 19 sakin layi na 7)

Duk da cewa Asa ya yi kurakurai, Jehobah ya ɗauke shi a matsayin mai aminci don halayensa masu kyau (1Sar 15:​14, 23; it-1-E 184-185)

Wani yaro ya dauki jakarsa zai bar gida. Mahaifinsa ya rungumi matarsa da ’yarsa da suke kuka.

KA TAMBAYI KANKA: ‘Ina saka ƙwazo a ibadata ga Jehobah? Ina ƙin tarayya da mutane har da dangina da suka daina bauta wa Jehobah?’​—2Yo 9, 10.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba