Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Satumba p. 9
  • 3-9 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 3-9 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Satumba p. 9

3-9 ga Oktoba

1 SARAKUNA 17-18

  • Waƙa ta 32 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Har Yaushe Ne Za Ku Riƙa ‘Raba Hankalinku Biyu?’”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sar 18:1​—Me ya sa Yesu ya ce an yi “shekara uku da wata shida” a zamanin Iliya ba a yi ruwan sama ba? (Lu 4:25; w08 4/1 13, akwati)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 18:​36-46 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Littafi Mai Tsarki​—2Ti 3:​16, 17. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 12)

  • Jawabi: (minti 5) w14 2/15 14-15​—Jigo: Abin da Muka Koya Daga Bangaskiyar Wata Gwauruwa. (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 111

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 21

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 83 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba