Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Maris p. 8
  • Yadda Za Ka Zama Abokin Kirki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Za Ka Zama Abokin Kirki
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Allah Yana Gayyatarka Ka Zama Amininsa
    Za Ka Iya Zama Aminin Allah!
  • Mene ne Baibul Ya Ce Game da Yin Abokantaka?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Jehobah Zai Ƙarfafa Ka
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne, ba Tatsuniya Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Maris p. 8

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yadda Za Ka Zama Abokin Kirki

Ka ƙarfafa abokinka sa’ad da yake cikin matsala (1Sam 20:1, 2; w19.11 7 sakin layi na 18)

Ka gargaɗi abokinka idan kana ganin zai shiga cikin matsala (1Sam 20:12, 13; w08 2/15 8 sakin layi na 7)

Ka kāre abokinka sa’ad da aka ɓata sunansa (1Sam 20:30-32; w09 10/15 19 sakin layi na 11)

Mata da miji suna saurarar wani dan’uwa da ke cikin matsala.

Bayin Jehobah suna da zarafi da yawa na samun abokan kirki. Wajibi ne mu zama abokan kirki idan muna so mu sami abokai na ƙwarai. Wane ne za ka so ya zama abokinka a ikilisiya?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba