Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Maris p. 8
  • 4-10 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 4-10 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Maris p. 8

4-10 ga Afrilu

1 SAMA’ILA 20-22

  • Waƙa ta 90 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yadda Za Ka Zama Abokin Kirki”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sam 21:12, 13—Mene ne za mu iya koya daga abin da Dauda ya yi? (w05 4/1 9 sakin layi na 7)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 22:1-11 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Komawa Ziyara: (minti 2) Ka ziyarci mutumin da ya so wa’azinmu kuma ya karɓi takardar gayyata na Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (th darasi na 6)

  • Komawa Ziyara: (minti 5) ) Bayan an gama Taron Tunawa da Mutuwar Yesu, ka soma tattaunawa da wani da ya halarci taron kuma ka amsa tambayar da ya yi game da taron. (th darasi na 12)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 04 batu na 3 (th darasi na 20)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 85

  • “Su Waye Ne Abokanka a Dandalin Sada Zumunta?”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ka Zama Mai Hikima a Dandalin Zumunta na Intanet.

  • Ku Marabci Baƙin da Suka Zo: (minti 5) Jawabin da mai kula da hidima zai yi, da aka ɗauko daga talifin da ke Littafin Taro don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu na watan Maris, 2016. Ka gaya wa ’yan’uwa abin da aka cim ma a yankin. Ka nuna tsarin karatun Littafi Mai Tsarki don Tunawa da Mutuwar Yesu da ke shafuffuka na 10 da 11, ka ƙarfafa dukan ’yan’uwa su shirya zukatansu don Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (Ezr 7:10) Ka tuna wa ’yan’uwa shirye-shirye da aka yi game da halartan taron.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 78

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 95 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba