Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Agusta p. 6
  • Ku Koyar da Wasu Kuma Ku Ba Su Aiki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Koyar da Wasu Kuma Ku Ba Su Aiki
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • “Ka Danka ma Mutane Masu-Aminci”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Ba Da Aiki Me Ya Sa Yake da Muhimmanci Kuma Yaya Za a Yi Hakan?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Shin Kasancewa da Tawali’u Tsohon Yayi Ne?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Za Ka Iya Zama Mai Tawali’u Sa’ad da Kake Fuskantar Jaraba
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Agusta p. 6
Hotuna: Wani kwareren dattijo yana koyar da wani dan’uwa don ya yi wasu ayyuka a ikilisiya. Na 1. Dan’uwan ya rike wa dattijon makarufo sa’ad da yake kalami a taro. Na 2. Dan’uwan ya bi dattijon zuwa ziyarar karfafawa. Na 3. Yanzu dan’uwan ya zama dattijo kuma yana magana a taron dattawa. Na 4. Sabon dattijon ne yake gudanar da Nazarin ‘Hasumiyar Tsaro.’ Dattijon da ya kware kuma shi ne yake karanta Hasumiyar Tsaron.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 17-18

Ku Koyar da Wasu Kuma Ku Ba Su Aiki

18:17, 18, 21, 22, 24, 25

Idan ’yan’uwa maza suka koyar da matasa kuma suka ba su aiki, hakan zai nuna cewa suna da sanin ya kamata, suna da ƙauna kuma suna hangen nesa. Ta yaya za su yi hakan?

  • Ku zaɓi waɗanda suka cancanci a ba su ƙarin aiki

  • Ku bayyana musu dalla-dalla yadda za su yi aikin

  • Ku tanada musu abin da suke bukata don su yi aikin

  • Ku riƙa lura da yadda ɗalibin yake yin aikin kuma ku gaya masa cewa zai iya yin aikin

KA TAMBAYI KANKA, ‘Wane aiki ne zan so in ba ma wasu?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba