Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Agusta p. 6
  • 17-23 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 17-23 ga Agusta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Agusta p. 6

17-23 ga Agusta

FITOWA 17-18

  • Waƙa ta 79 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Koyar da Wasu Kuma Ku Ba Su Aiki”: (minti 10)

    • Fit 18:​17, 18​—Jethro ya lura cewa ayyuka sun yi wa Musa yawa (w13 3/1 6)

    • Fit 18:​21, 22​—Jethro ya shawarci Musa ya naɗa wasu maza da suka cancanta su yi wasu ayyukan da yake yi (w03 11/1 6 sakin layi na 1)

    • Fit 18:​24, 25​—Musa ya bi shawarar Jethro (mwbr20.08-HA an ɗauko daga w02 5/15 25 sakin layi na 5)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fit 17:​11-13​—Wane darasi ne za mu koya daga mataki mai kyau wanda Haruna da Hur suka ɗauka? (w16.09 6 sakin layi na 14)

    • Fit 17:14​—Me ya sa aka saka littattafan da Musa ya rubuta a cikin Littafi Mai Tsarki? (mwbr20.08-HA an ɗauko daga it-1 406)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 17:​1-16 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ka tambayi masu sauraro: Me muka koya game da abin da Bege ta faɗa bayan Hannatu ta ba da amsar da ba ta dace ba game da yanayin matattu? Ta yaya Bege ta bayyana nassin da kyau?

  • Komawa Ziyara: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 12)

  • Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba da littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? Kuma ku soma nazarin babi na 6. (th darasi na 7)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 31

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 15 sakin layi na 1-14 da akwatin da ke shafi na 138

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 14 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba