25-31 ga Mayu
FARAWA 42-43
Waƙa ta 120 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yusuf Yana da Kamun Kai Sosai”: (minti 10)
Fa 42:5-7—Yusuf ya kame kansa sa’ad da ya ga ’yan’uwansa (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w15 5/1 13 sakin layi na 5; 14 sakin layi na 1)
Fa 42:14-17—Yusuf ya gwada ’yan’uwansa (mwbr20.05-HA an ɗauko daga w15 5/1 14 sakin layi na 2)
Fa 42:21, 22—’Yan’uwan Yusuf sun nuna cewa sun tuba da gaske (mwbr20.05-HA an ɗauko daga it-2 108 sakin layi na 4)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fa 42:22, 37—Waɗanne halaye masu kyau ne Ruben ya nuna? (mwbr20.05-HA an ɗauko daga it-2 795)
Fa 43:32—Me ya sa cin abinci tare da Ibraniyawa abin ƙyama ne ga Masarawa? (w04 6/1 31 sakin layi na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 42:1-20 (th darasi na 2)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ka yi tambayoyin nan: Ta yaya ɗan’uwan ya gabatar da nassi yadda ya dace? Me ya sa ɗan’uwan ya gabatar da littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? Kuma ta yaya ya yi hakan?
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) lvs 38-39 sakin layi na 18 (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Fahimci Batun da Kyau”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Kyautata Yadda Kake Nazarin Littafi Mai Tsarki—Taƙaitawa. Ka gaya wa masu sauraro su yi ƙoƙari su kalli bidiyon gabaki ɗaya.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 9 sakin layi na 1-13
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 79 da Addu’a