Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Fabrairu p. 1
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • ●○○ HAƊUWA TA FARI
  • ○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
  • ○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Fabrairu p. 1
Ibrahim yana koya wa yaronsa Ishaku game da Jehobah ta wurin nuna masa taurarin sama. Saratu ta tsaya a bayansu tana kallon su.

Ibrahim yana koya wa yaronsa Ishaƙu game da Jehobah

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○○ HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Ta yaya za mu san abin da zai faru a nan gaba?

Nassi: Ish 46:10

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Waɗanne annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki ne suke cika a yau?

AN TATTAUNA NASSIN NAN A LITTATTAFAN DA KE ƘASA:

  • Littafin nan ‘Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?’ Kasidar nan ‘Albishiri Daga Allah!’

    bhs 29 sakin layi na 2

  • fg darasi na 3 sakin layi na 2

○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO

Tambaya: Waɗanne annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki ne suke cika a yau?

Nassi: 2Ti 3:​1-5

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Waɗanne abubuwa ne mutane za su more sa’ad da Allah ya cika alkawarinsa a nan gaba?

AN TATTAUNA NASSIN NAN A LITTATTAFAN DA KE ƘASA:

  • Littafin nan ‘Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?’ Kasidar nan ‘Albishiri Daga Allah!’

    bhs 97 sakin layi na 10

  • fg darasi na 1 sakin layi na 3

○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU

Tambaya: Waɗanne abubuwa ne mutane za su more sa’ad da Allah ya cika alkawarinsa a nan gaba?

Nassi: Ish 65:​21-23

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne Ɗan Allah zai yi don ya sa alkawuran nan su cika?

AN TATTAUNA NASSIN NAN A LITTAFIN DA KE ƘASA:

  • Littafin nan ‘Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?’

    bhs 35 sakin layi na 20

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba