Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Fabrairu p. 2
  • 3-9 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 3-9 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Fabrairu p. 2

3-9 ga Fabrairu

FARAWA 12-14

  • Waƙa ta 14 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yarjejeniyar da Ta Shafe Ka”: (minti 10)

    • Fa 12:​1, 2​—Jehobah ya yi alkawari cewa zai albarkaci Ibram (Ibrahim) (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-1 522 sakin layi na 4)

    • Fa 12:3​—“Dukan kabilun duniya” za su sami “albarka” ta wurin Ibrahim (mwbr20.02-HA an ɗauko daga w89 7/1 3 sakin layi na 4)

    • Fa 13:​14-17​—Jehobah ya nuna wa Ibrahim ƙasar da zuriyarsa za ta gāda (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-2 213 sakin layi na 3)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 13:​8, 9​—Ta yaya za mu sasanta matsaloli kamar yadda Ibrahim ya yi? (w16.05 5 sakin layi na 12)

    • Fa 14:​18-20​—Ta yaya Lawi ya ba da “tasa zakka ta hannun Ibrahim”? (Ibr 7:​4-10; mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-2 683 sakin layi na 1)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 12:​1-20 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Muhimman Bayanan Su Fita Dalla-Dalla, sai ku tattauna darasi na 14 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w12-E 1/1 8​—Jigo: Me Ya Sa Saratu Ta Zama Mace Mai Daraja? (th darasi na 14)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 144

  • “Me Za Mu Iya Koya Daga Waƙoƙin JW?”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli waƙar nan Aljanna Ta Kusa.

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 5)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 1 sakin layi na 14-27 da Taƙaitawa da ke shafi na 16

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 15 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba