Ibrahim yana koya wa yaronsa Ishaƙu game da Jehobah
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Ta yaya za mu san abin da zai faru a nan gaba?
Nassi: Ish 46:10
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Waɗanne annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki ne suke cika a yau?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Waɗanne annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki ne suke cika a yau?
Nassi: 2Ti 3:1-5
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Waɗanne abubuwa ne mutane za su more sa’ad da Allah ya cika alkawarinsa a nan gaba?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Waɗanne abubuwa ne mutane za su more sa’ad da Allah ya cika alkawarinsa a nan gaba?
Nassi: Ish 65:21-23
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne Ɗan Allah zai yi don ya sa alkawuran nan su cika?