DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IBRANIYAWA 12-13
Jehobah Yana Horar da Waɗanda Yake Ƙauna
Horo yana nufin jan kunne da gyara da kuma koyarwa. Jehobah yana horar da mu kamar yadda uba yakan horar da yaransa. Mukan samu horo ta . . .
Karatun Littafi Mai Tsarki da nazari da halartan taro da kuma bimbini
Shawara ko gyara daga ’yan’uwanmu
Sakamakon kurakuranmu
Yankan zumunci ko kuma tsawatarwa daga dattawa
Gwaji ko tsanantawa da Jehobah ya ƙyale mu fuskanta.—w15 9/15 21 sakin layi na 13; it-1-E 629