23-29 ga Satumba
IBRANIYAWA 12-13
Waƙa ta 88 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Yana Horar da Waɗanda Yake Ƙauna”: (minti 10)
Ibr 12:5—Kar ka yi sanyin gwiwa idan aka maka horo (w12 3/15 29 sakin layi na 18)
Ibr 12:6, 7—Jehobah yana horar da waɗanda yake ƙauna (mwbr19.09-HA an ɗauko daga w12 7/1 21 sakin layi na 3)
Ibr 12:11—Horo yana taimaka mana mu koyi darasi ko da yake yana da zafi (w18.03 32 sakin layi na 18)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ibr 12:1—Ta yaya bangaskiyar “taron shaidu masu yawa” take ƙarfafa mu? (w11 9/15 17-18 sakin layi na 11)
Ibr 13:9—Mece ce ma’anar wannan nassin? (mwbr19.09-HA an ɗauko daga w89 12/15 22 sakin layi na 10)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ibr 12:1-17 (th darasi na 11)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 2)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) lv 34-35 sakin layi na 19 (th darasi na 6)
RAYUWAR KIRISTA
Ku Ci-gaba da Jimrewa . . . da Ajizanci: (minti 5) Ku kalli bidiyon. Bayan haka, sai ku amsa tambayoyi na gaba:
Wace fama ce Ɗan’uwa Cázares ya yi tun daga lokacin da ya yi baftisma?
A waɗanne hanyoyi ne Jehobah ya masa horo?
Bukatun Ikilisiya: (minti 10)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 14 sakin layi na 1-10
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 74 da Addu’a