Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Satumba p. 6
  • 30 ga Satumba–6 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 30 ga Satumba–6 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Satumba p. 6

30 ga Satumba–6 ga Oktoba

YAKUB 1-2

  • Waƙa ta 122 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Abin da Ke Janyo Zunubi da Mutuwa”: (minti 10)

    • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Yakub.]

    • Yak 1:14​—Yin tunani a kan abin da bai da kyau zai sa mu yi kwaɗayin abin da bai dace ba (mwbr19.09-HA an ɗauko daga g17.4 14)

    • Yak 1:15​—Kwaɗayin abubuwan da ba su dace ba zai kai mu ga zunubi da kuma mutuwa (mwbr19.09-HA an ɗauko daga g17.4 14)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Yak 1:17​—Me ya sa aka kira Jehobah “Uban haskoki”? (mwbr19.09-HA an ɗauko daga it-2 253-254)

    • Yak 2:8​—Mene ne ma’anar furucin nan doka ko “koyarwar . . . mulki”? (mwbr19.09-HA an ɗauko daga it-2 222 sakin layi na 4)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yak 2:​10-26 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi. Ka gayyaci maigidan zuwa taro. (th darasi na 3)

  • Komawa Ziyara ta Uku: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi. Ka ba maigidan ɗaya daga cikin littattafan da muke nazari da su. (th darasi na 12)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs shafi na 30 sakin layi na 4-5 (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 45

  • “A Kan Waɗannan Sai Ku” Riƙa Yin Tunani: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Guji Abubuwan da Za Su Sa Ku Zama Marasa Aminci​—Nishaɗi Marar Kyau.

  • Iyaye​—Ku Taimaki Yaranku Su Guji Aika Saƙonni, Bidiyo ko Hotunan Batsa ta Waya: (minti 7) Jawabin da dattijo zai yi bisa Awake! ta Nuwamba 2013 shafi na 4-5.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 14 sakin layi na 11-17 da Taƙaitawa da ke shafi na 152-153 da kuma Ƙarin Bayani na 30

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 130 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba