DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 11-12
Ku Zama Masu Tausayi Kamar Yesu
Me ya sa yadda Yesu ya nuna tausayi yake da ban sha’awa?
Ko da yake Yesu bai shiga kowane yanayi da mutane suka shiga ba, ya fahimci yanayinsu kuma ya tausaya musu
Yesu bai ji kunyar nuna yadda yake ji ba
Yesu ya ɗauki mataki don ya taimaka wa mabukata