Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Oktoba p. 4
  • 15-21 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 15-21 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Oktoba p. 4

15-21 ga Oktoba

YOHANNA 13-14

  • Waƙa ta 100 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Na Nuna Muku Misali”: (minti 10)

    • Yoh 13:5​—Yesu ya wanke ƙafafun almajiransa (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Yoh 13:​12-14​—Hakkin almajiran ne su “wanke wa juna” ƙafa (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Yoh 13:15​—Ya kamata dukan almajiran Yesu su zama masu sauƙin kai kamar sa (w99 3/1 31 sakin layi na 1)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Yoh 14:6​—Ta yaya Yesu ya zama ‘hanya da gaskiya da kuma rai’? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Yoh 14:12​—Ta yaya waɗanda suka ba da gaskiya ga Yesu za su yi “ayyukan da suka fi” wanda ya yi? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 13:​1-17

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi yayin da kake tattauna da wani a wurin harkokinka na yau da kullum.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 114

  • “Ƙauna Ita Ce Alamar Kiristoci Na Gaskiya​—Ku Guji Son Kai da Saurin Fushi”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan “Ku ƙaunaci Juna”​—Ku Guji Son Kai da Saurin Fushi. Idan da sauran lokaci, ku tattauna akwatin nan “Labaran Littafi Mai Tsarki don Bimbini.”

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 14 sakin layi na 10-14 da akwatin da ke shafuffuka na 164-165 da rataye da ke shafuffuka 222-223

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 120 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba