Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Mayu p. 2
  • 7-13 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 7-13 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Mayu p. 2

7-13 ga Mayu

MARKUS 7-8

  • Waƙa ta 13 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Ɗauki Gungumenku na Azaba, Ku Bi Ni”: (minti 10)

    • Mk 8:34​—Sai mun yi mūsun kanmu kafin mu iya bin Kristi (nwtsty na nazari; w92 8/1 17 sakin layi na 14)

    • Mk 8:​35-37​—Yesu ya yi tambayoyi biyu masu sa tunani da suka taimaka mana mu mai da hankali ga abubuwan da suka fi muhimmanci (w08 10/15 25-26 sakin layi na 3-4)

    • Mk 8:38​—Muna bukatar ƙarfin hali kafin mu iya bin Kristi (jy 143 sakin layi na 4)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mk 7:​5-8​—Me ya sa Farisawa suka ɗauki batun wanke hannu da muhimmanci? (w16.08 30 sakin layi na 1-4)

    • Mk 7:​32-35​—Wane darasi muka koya a yadda Yesu ya warkar da kurman nan? (w00 3/1 10-11 sakin layi na 9-11)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 7:​1-15

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko kasa da hakan) bhs 165-166 sakin layi na 6-7

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 51

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 5)

  • “Ku Koyar da Yaranku Su Riƙa Bin Kristi”: (minti 10) Tattaunawa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 7 sakin layi na 10-19, da kuma akwatin da ke shafi na 81

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 60 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba