Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 5/14 p. 4
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
Dubi Ƙari
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 5/14 p. 4

Gabatarwa

Don Soma Nazari da Mutane a Asabar ta Farko a Watan Yuni

“Mece ce amsarka ga wannan tambayar?” [Ka nuna masa tambaya ta biyu a shafi na ƙarshe na Hasumiyar Tsaro ta Mayu–Yuni.] Ka bari ya ba da amsa. Ku tattauna sakin layi na farko a ƙarƙashin tambaya ta biyu da kuma nassosin da ke wurin. Ka ba shi mujallun kuma ka gaya masa cewa za ka dawo don ku tattauna sakin layi da ke biye.

Hasumiyar Tsaro Mayu–Yuni

“Mutane da yawa sun ruɗe don yawan gwagwarmaya da suke yi da jaraba kowace rana. Kana ganin akwai abin da zai taimaka mana mu yi tsayayya da jaraba? [Ka bari ya ba da amsa. Karanta Ishaya 41:13.] Wannan talifin da ke shafi na 8 ya tattauna matakai da za su taimaka mana mu guji faɗawa cikin jaraba.”

Awake! Yuni

“Dandalin sadarwa na Intane ya sa mutane sun sami abokan rana da yawa fiye da dā. Wane hali ne kake ganin ya fi muhimmanci aboki na ƙwarai ya kasance da shi? [Ka bari ya ba da amsa.] Ga wata shawara mai kyau daga Littafi Mai Tsarki a kan abokantaka. [Karanta Yaƙub 1:19.] Wannan mujallar ta tattauna ƙa’idodi guda huɗu da za su taimaka mana mu zama abokan kirki.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba