Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 6/14 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 9 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 9 ga Yuni
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 9 GA YUNI
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 6/14 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 9 ga Yuni

MAKON 9 GA YUNI

Waƙa ta 24 da Addu’a

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl babi na 8 sakin layi na 9-16 (minti 30)

Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Levitikus 1-5 (minti 10)

Na 1: Levitikus 4:16-31 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ya Kamata Ne Mu Yi Fahariya A Kan Wani Abu?—lr babi na 21 (minti 5)

Na 3: Yadda Za Mu San Halayen Allah—td 23C (minti 5)

Taron Hidima:

Waƙa ta 2

Minti 15: Kun Gwada Yin Amfani da Su Kuwa? Tattaunawa. Ka ɗan taƙaita batutuwan da ke cikin talifofin Hidimarmu ta Mulki na kwanan nan, kamar su: “Sababbin Hanyoyi na Yin Wa’azi a Inda Akwai Jama’a” (km 7/13), “Ku Taimaka ma Waɗanda Ba Sa So Su Yi Nazarin Littafin Nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?” (km 12/13), da kuma “Za Ku Iya Soma Nazari da Waɗanda Kuka Saba Ba Mujallunmu” (km 1/14). Ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda suka amfana sa’ad da suka bi shawarwarin da ke cikin waɗannan talifofin.

Minti 15: “Agusta Zai Zama Muhimmin Wata Cike da Ayyuka!” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Mai kula da hidima ne zai gudanar. Ka sa a ba kowa kofi guda na warƙar nan A Ina Ne Za Mu Sami Amsoshin Muhimman Tambayoyi? kuma ku tattauna abubuwan da ke ciki. Ka faɗi shirin da aka yi don a iya rarraba warƙar a yankinku gabaki ɗaya.

Waƙa ta 107 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba