Allah yana jin adduꞋoꞋinmu kuwa?
“Ya kai mai jin adduꞋoꞋi! A gare ka ne dukan halitta za su zo.”—Zabura 65:2.
Abin da Kalmar Allah ta koyar
Yadda za mu yi adduꞋa.—Matiyu 6:7-13.
Allah yana amsa adduꞋoꞋin da muka yi da zuciya ɗaya.—Matiyu 7:7, 8.
Don samun ƙarin bayani, ka shiga dandalin jw.org/ha.
© 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania