Ta yaya Mulkin Allah zai cire matsalolinmu?
“Mugaye za su ɓace . . . Masu sauƙin kai za su gāji” duniya.—Zabura 37:10, 11.
Kalmar Allah ta ce Mulkin Allah
Gwamnati ce ta gaske da ke sama.—Daniyel 2:44; 7:14.
Zai biya dukan bukatunmu.—Ishaya 65:21-23.
Don samun ƙarin bayani, ka shiga dandalin jw.org/ha.
© 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania