Wane ne Allah na gaskiya?
Jehobah “shi ne Allah na gaskiya. Shi ne Allah mai rai.”—Irmiya 10:10.
Ka san cewa
Allah yana da suna.—Zabura 83:18.
Allah yana yi mana ja-goranci.—2 Timoti 3:16, 17.
Allah yana so ya taimaka mana.—Zabura 145:18, 19.
Don samun ƙarin bayani, ka shiga dandalin jw.org/ha.
© 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania