Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ll kashi 6 pp. 14-15
  • Mene Ne Muka Koya Daga Labarin Babbar Rigyawa?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mene Ne Muka Koya Daga Labarin Babbar Rigyawa?
  • Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Makamantan Littattafai
  • Sashe na 6
    Ka Saurari Allah
  • Gargaɗi Daga Abin Da Ya Faru A Dā
    Za Ka Iya Zama Aminin Allah!
  • Babbar Rigyawa—Su Wane Ne Suka Yi Biyayya? Su Wane Ne Ba Su Yi Ba?
    Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Ya Yi “Tafiya Tare da Allah”
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
Dubi Ƙari
Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
ll kashi 6 pp. 14-15

SASHE NA 6

Mene Ne Muka Koya Daga Labarin Babbar Rigyawa?

Allah ya halaka miyagun amma ya ceci Nuhu da iyalinsa. Farawa 7:11, 12, 23

Jirgin yana tafiya a kan ruwa, an hallaka mugaye, kuma malai’ikun da suka yi tawaye sun zama aljannu

An yi kwana 40 ana ta ruwan sama dare da rana, kuma ruwan ya rufe dukan duniya. Dukan mugayen mutanen suka mutu.

Mala’ikun da suka yi tawaye suka rikiɗa suka zama aljanu.

Nuhu da iyalinsa, da kuma dabbobi sun fita daga cikin jirgin kuma gajimare ko kuma ranbo ya bayyana a sarari

Waɗanda suke cikin jirgin ruwan sun tsira. Ko da yake Nuhu da iyalinsa sun mutu daga baya, Allah zai ta da su daga matattu kuma za su rayu har abada.

Allah zai sake halaka miyagu kuma zai ceci mutane masu aminci. Matta 24:37-39

Satan da aljannunsa suna amfani da hanyoyi dabam-dabam don su yaudari mutane

Shaiɗan da aljanu suna ci gaba da yaudaran mutane.

A yau, kamar zamanin Nuhu, mutane da yawa sun yi watsi da ja-gora mai kyau na Jehobah. Ba da daɗewa ba, Jehobah zai halaka dukan mugaye.—2 Bitrus 2:5, 6.

Shaidun Jehobah suna ma mutane wa’azi da Littafi Mai Tsarki; wani mutum yana karanta Littafi Mai Tsarki

Kamar Nuhu, akwai wasu mutanen da suke saurarar Allah kuma suna yin abin da ya ce; su ne Shaidun Jehobah.

  • Ka zaɓi hanyar da za ta sa ka rayu.—Matta 7:13, 14.

  • Za a halaka miyagu; masu tawali’u kuma za su samu salama.—Zabura 37:10, 11.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba