Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ll kashi 7 pp. 16-17
  • Wane Ne Yesu?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Wane Ne Yesu?
  • Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Makamantan Littattafai
  • Sashe na 7
    Ka Saurari Allah
  • Wane ne Yesu Kristi?
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
  • Wanene Yesu Kristi?
    Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?
  • Yesu Kristi, Mai Wa’azi Mafi Girma Na Ƙasashen Waje
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
Dubi Ƙari
Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
ll kashi 7 pp. 16-17

SASHE NA 7

Wane Ne Yesu?

Jehobah ya aiko Yesu zuwa duniya. 1 Yohanna 4:9

Yesu a hannun damar Allah a sama

Idan muna son mu faranta wa Jehobah rai, dole ne mu saurari wani mutum mai muhimmanci. Shekaru aru-aru kafin a halicci Adamu, Jehobah ya halicci wani mala’ika mai girma a sammai.

Maryamu da take dauke da juna biyu da kuma bayan da aka haifi Yesu

Daga baya, Jehobah ya sa wata budurwa mai suna Maryamu ta haife shi a Baitalami. An sa wa yaron suna Yesu.—Yohanna 6:38.

Yesu yana koya wa wasu game da Jehobah

A matsayin mutum a duniya, Yesu ya nuna halayen Allah. Ya nuna alheri, ƙauna, kuma mutane ba sa gudunsa. Ya koya wa mutane gaskiya game da Jehobah da gaba gaɗi.

Yesu ya aikata nagarta amma an ƙi jininsa. 1 Bitrus 2:21-24

Yesu ya ta da wata yarinya kuma ya warkar da wani mutum

Yesu ya kuma warkar da marasa lafiya kuma ya ta da wasu da suka mutu.

Shugabannin addinai sun ƙi jinin Yesu domin ya fallasa koyarwarsu ta ƙarya da kuma mugun halayensu.

An daki Yesu kuma daga baya an kashe shi

Shugabannin addinai sun lallashi Romawa su bugi Yesu kuma su kashe shi.

  • Me ya sa yake da muhimmanci mu san Yesu?—Yohanna 17:3.

  • Mene ne Yesu yake yi a sama kafin ya zo duniya?—Kolosiyawa 1:15-17.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba